Me Zai Sa Ka Sauke a Waya?
Mafi yawan masu amfani da Instagram suna shiga dandalin ne tawayoyinsu na hannu a mafi yawan lokaci. Samun damar sauke abubuwa kaitsaye zuwa wayarka yana nufin zaka iya ajiye da kuma duba abubuwa batare da intanet ba kuma baka buƙatar kwamfuta. InstaVido yana aikisosai a duka wayoyin iPhone da Android ta hanyar burauzar wayarka.
Saukewa a iPhone/iPad
Jagora Mataki-Mataki:
Kwafi Link ɗin Instagram
Buɗe Instagram, nemo abin da kake so, latsa alamar raba (jirgintakarda), sannan ka zaɓi "Kwafi Link".
Buɗe Burauzar Safari
Buɗe Safari (babban mashigar yanar gizo yana aiki da kyau sosai a iOS)kuma kaje InstaVido.com.
Manna Sannan Ka Sauke
Latsa ka riƙe wurin rubutun, ka zaɓi "Manna", sannan ka latsamaballin Saukewa.
Ajiye Fayil ɗin
Lokacin da abin ya gama kawo kansa, latsa ka riƙe akan maballinsaukewa, sannan ka zaɓi "Sauke Fayil Mai Link". Fayil ɗin zai ajiyekansa a cikin manhajar Files ɗinka.
Matsar zuwa Hotuna (Zaɓi ne)
Buɗe manhajar Fayiloli (Files), nemo fayil ɗin da ka sauke, latsa raba(Share), sannan ka zaɓi "Ajiye Bidiyo" ko "Ajiye Hoto" don sanyashi a cikin rumbun Hotunanka.
Shawarwarin iOS:
- Ana buƙatar iOS 13+ don saukewa kai tsaye a Safari
- Duba wajen ajiyar Downloads a cikin manhajar Files ɗinka idan baka gafayil ɗin ka ba
- Kuna iya yin amfani da Chrome ko wata burauzar, amma Safari itace tafiaiki sosai a dogara da ita
Saukewa A Android
Jagora Mataki-Mataki:
Kwafi Link ɗin Instagram
Buɗe manhajar Instagram, je kan abun, latsa ɗigogi uku (⋯) ko alamarraba, sannan ka zaɓi "Kwafi Link".
Buɗe Burauzar Chrome
Buɗe Google Chrome ko wata burauza da kuka fi so sannan ku jeInstaVido.com.
Manna Link ɗin
Danna ka riƙe wurin rubutun, latsa "Manna" daga tsarin, sannan kalatsa maballin Saukewa.
Sauke Kai Tsaye
Latsa koren maballin saukewa. Fayil ɗin zai sauka kai tsaye a cikinfayil ɗin Downloads ɗinka sannan zai bayyana a cikin manhajar Gallery.
Shawarwarin Android:
- Abubuwan da aka sauke zasu bayyana kai tsaye a cikin Gallery/Hotuna awayarka
- Duba wajen ajiyar Downloads ɗinka a cikin file manager ɗinka idan kanabuƙata
- Wasu na'urorin Android suna nuna sanarwar an sauke abu - danna ta donbuɗe fayil ɗin
iPhone da Android: Gaggawan Kwatantawa
| Sassa Ko Fasali (Feature) | iPhone | Android |
|---|---|---|
| Burauzar Da Aka Fi Bayar Da Shawarar Amfani Da Ita | Safari | Chrome |
| Wurin da Zai Sauka | Manhajar Fayiloli (Files) → Abubuwan da aka sauke (Downloads) | Wajen Ajiyar Abubuwan Da Aka Sauke / Gallery |
| Adana kai tsaye zuwa Hotuna | Ana buƙatar aikin hannu | Galibi yana yin kansa ne |
| Sauƙin Amfani | ⭐⭐⭐⭐ | ⭐⭐⭐⭐⭐ |
Gano Da Kuma Magance Matsalolin Da Aka Saba Gani
Ka Shirya Don Saukewa A Wayar ka?
Buɗe InstaVido akan burauzar wayarka kuma ka fara ajiye abubuwanInstagram yanzu!
Buɗe InstaVido